Na farin sanarda Al’umma cewa tafara saida takardar shiga zangon karatu watau ADMISSION FORM na shekarar 2024/2025.
Anfara saida wannan FORM a ranar 22/July/ta Shekarar 2024 kuma za’a chigaba da saidawa har zuwa ranar 15/September/2024 a farfajiyar kwalejin dake a Lambun Dan-Lawan, bayan tsohuwar Kwalejin horas da Malamai watau Katsina Training College dake Rafukka, anan cikin birnin Katsinan Dikko.
Kwasa-kwasan da akeyi a wannan Kwaleji sun hada da:-
1- Community Health Extension Workers (watau CHEW)
2- Reproductive Health Technology
3- Environmental Health
4- Public Health
5- Bio-Medical Engineering
6- Epidemiology and Disease Control
7- Re-Training CHEW
8- X-ray Technology
9- Medical Lab
10- Health Information Management (HIM)
11- Accident and Emergency
12- J-CHEW
13- Phamarcy, dadai sauransu.
Munada kwararrun Malamai tareda kayan aiki nagari kuma na zamani.
Hanzarta ku anso Form Dinku akan #4000 kacal domin samun sahalewar fara wannan karatu na lafiya.
Sanarwa, daga Jami’in Hudda da Jama’a na Kwalejin watau Comr. Lawal Isah Federal.