Yadda farashin kasuwannin na Dawasa a ƙaramar hukumar Nangere jihar YOBE ya kasance, a ranar 18 ga watan Satumba 2025.
Masara dan aure
– ₦35,000 to ₦38,000 ₦40,000 t
Sabuwar Masara
₦30,000 to ₦28,000
Gero
– ₦28,000 to ₦27,000 ₦30,000
Sabon Gero
₦23,000 ₦25,000 ₦30,000
Gero Maiwa
₦35,000 to ₦40,000
Dawa Kaura
– ₦30,000 to ₦31,000
Farin Wake Ɗan Misra l Manya
– ₦65,000 to ₦70,000 ₦73,000
Jan Wake Manya
– ₦70,000 to ₦75,000
Zobo Busasshe
– ₦20,000 to ₦21,000
Shinkafa babban Buhu ₦125,000
Gyada
– ₦130,000 to ₦135,000
Sai kuma yadda farashin kayan Gona Rugu-Rugu A Kasuwar Yakawada, Dake Giwa A Jihar Kaduna .
– Tsohuwar Masara: ₦38,000 – ₦40,000
– Sabuwar Masara: ₦23,000 – ₦25,000
– Sabuwar Shinkafa (Mai Bawo): ₦20,000 – ₦23,000
– Dawa: ₦38,000 – ₦39,000
– Tsohon Waken Soya: ₦70,000 – ₦75,000
– Sabon Waken Soya: ₦65,000
– Farin Wake Zapa: ₦95,000 – ₦98,000
– Farin Wake ɗan Misra: ₦98,000 – ₦100,000