Abuja office

Abuja office
221 POSTS0 COMMENTS

‎KATSINA TRAGEDY: Police Arrest Suspect Over Muder Of Nursing Mother And Baby, Manhunt Underway

‎A shocking case of murder has unsettled residents of Sheme village in Faskari Local Government Area of Katsina State, after a 30-year-old nursing mother...

‎Mataimakin Gwamnan Bayelsa Ya Yanke Jiki Ya Fadi Ana Tsaka Da Aikin Ofis

Mataimakin Gwamnan Jihar Bayelsa, Sanata Lawrence Ewhrudjakpo, ya yanke jiki ya fadi yayin da yake tsaka da gudanar da ayyukansa a ofis ɗinsa da...

Gwamnatin Kano Za Ta Ɗauki Sabbin Malaman Makaranta 4,000

Shugaban Hukumar Ilimin Firamare ta Jihar Kano (SUBEB), Yusuf Kabir, ya ce hukumar na shirin daukar karin malamai 4,000 domin karfafa koyar da karatu...

Tinubu Ya Ƙara Jaddda Umarnin Janye ’Yansanda Daga Gadin Manyan Mutane

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ba za a sassauta umarnin janye ’yansanda daga gadin manyan jami’ai ba, yana mai gargadin dukkan ministoci...

Sabon Rikici Ya Kunno Kai a Katsina United Saboda Rashin Biyan Albashin Watanni Biyar

Rikicin da ke damun Katsina United ya kara kamari jiya da yamma, bayan da ‘yan wasan kulob ɗin suka gudanar da zanga-zangar neman a...

‎Muryar Matasan Initiative ”Captivates Audiences at Muhammad Dikko Stadium, Katsina”

‎The “Muryar Matasan Initiative” Program, themed “Youth, Business & Culture Games”, was successfully held at Muhammad Dikko Stadium in Katsina, offering a structured and...

An Kammala Taron Al’adu da Wasannin Gargajiya na “Youth Business & Culture Games 2025” a Katsina

An kammala taron Al’adu da Wasannin Gargajiya na tsawon kwana biyu da ƙungiyar Muryar Matasa Initiative for Employment Development and Inclusion ta shirya a...

‎IHRAAC Ta Jagoranci Tattaki A Ranar Yancin Kai Ta Duniya a Katsina

An gudanar da babban tattakin wayar da kai kan kare hakkin dan Adam a Katsina, a ranar yancin kai ta Duniya (Human Rights Day)...

Most Popular

spot_img