HUKUMAR KWALEJIN KOYON KIWON LAFIYA DA TSABTACE MUHALLI ME SUNA GIAL COLLEGE OF HEALTH TECHNOLOGY AND ENVIRONMENTAL SCIENCES KATSINA
Na farin sanarda Al’umma cewa tafara saida takardar shiga zangon karatu watau ADMISSION FORM na shekarar 2024 Anfara saida wannan FORM a ranar 22/July/ta Shekarar 2024 kuma za’a chigaba da saidawa har zuwa ranar 15/September/2024 a farfajiyar kwalejin dake a…