HomeTagsAmerican Army

American Army

DA DUMI-DUMI: Trump Ya Sake Yin Barazana Kan ÆŠaukar Matakin Hari Ga ‘Yan Najeriya

Shugaban Amurka Donald Trump ya ƙara jefa sabuwar barazana ga Gwamnatin Najeriya, yana cewa zai ɗauki matakai masu tsauri ciki har da yuwuwar amfani...

Mun Ji Dadin Haɗin Kan Da Najeriya Ta Ba Mu Wajen Kai Farmaki A Yankunan Ƙasar– Amurka

Sakataren yaƙi na Amurka ya yaba wa gwamnatin Najeriya bisa goyon bayan da ta bayar bayan kai hare-haren bama-bamai kan wuraren da ‘yan ta’adda...

‘Yansanda Sun Kama ‘Yanbindigar Da Bidiyonsu Ya YaÉ—u Su Na Nuna Makamai da KuÉ—aÉ—e a Kwara

Rundunar ƴansandan Nijeriya ta kama wasu mutane biyu da ake zargi ‘yan fashin daji ne da garkuwa da mutane a jihohin Katsina, Zamfara, Neja...

Amurka Ta Ƙwace Wani Babban Jirgin Dakwan Mai Na Najeriya

Dakarun tsaron gabar tekun Amurka da ke aiki tare da sojojin ruwan ƙasar, sun kama wani babban jirgin ruwa na Najeriya da ake kira...

Ya kamata Amurka Ta San Cewa Akwai Doka A Duniya Kan Kaiwa Najeriya Hari– Inji Russia

Gwamnatin Russia ta yi kira ga shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump da ya san da cewa akwai dokoki a duniya kuma ko wacce ƙasa...

Tsare-tsare 3 Da Sojojin Amurka Ke Yi Kan Tunkarar Najeriya– Rahoton NY Times

Tsare-tsare 3 Da Sojojin Amurka Ke Yi Kan Tunkarar Najeriya– Rahoton NY Times Rahotanni daga wasu jaridun Amurka na bayyana cewa rundunar sojin ƙasar ta...

Most Popular

spot_img