HomeSashen HausaƘungiyar Katsina United Ta Ɗauki Sabbin ’Yan Wasa 7 Don Tunkarar Kakar...

Ƙungiyar Katsina United Ta Ɗauki Sabbin ’Yan Wasa 7 Don Tunkarar Kakar Wasa Ta 2025/2026

-

Kungiyar kwallon kafa ta Katsina United FC ta ɗauki sabbin ’yan wasa bakwai domin ƙarfafa tawagarta kafin fara kakar NPFL 2025/2026.

Sabbin ’yan wasan sun haɗa da:
Adekunle Samuel, Philip Ogwuche, Uche Collins, Adiku Moses, Bashir Usman, Innocent Arigu, da Azeez Falolu.

Babban mai ba da shawara na ƙungiyar, Azeez Audu, ya ce burin su shi ne lashe kofin gasar ko samun damar zuwa gasa ta nahiyar Afirka.

Za su fara kakar ne da karawa da Warri Wolves a filin Muhammadu Dikko Stadium, a watan Agusta.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

LATEST POSTS

‎Kim Jong Un Ya Zaɓi Ƴarsa Mai Shekara 13 a Matsayin Wadda Za Ta Gaje Shi ‎

Rahotanni daga National Intelligence Service (NIS) sun bayyana cewa shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un, ya zaɓi ƴarsa mai shekara 13, Kim Ju Ae,...

‎’Yan Najeriya Biyu Sun Mutu a Yaƙin Ukraine

Rahotanni sun bayyana cewa wasu ƴan Najeriya biyu – Hamzat Kazeem Kolawale da Mbah Stephen Udoka – sun rasu a ƙasar Ukraine yayin da suke...

Most Popular