HomeSashen HausaKotu Ta Yanke Wa Nnamdi Kanu Hukuncín Ɗaurín Raí Da Raí

Kotu Ta Yanke Wa Nnamdi Kanu Hukuncín Ɗaurín Raí Da Raí

-

Nnamdi Kanu, jagoran ƙungiyar IPOB da aka haramta, an yanke masa hukuncin daurin rai da rai bayan kotu ta same shi da laifin ta’addanci.

 

Alƙalin da ya yanke hukuncin, Justice James Omotosho, ya bayyana hukuncin ne a ranar Alhamis.

 

An yanke wa Kanu hukuncin daurin rai da rai a kan tuhuma ta 4, 5 da 6 cikin tuhume-tuhume bakwai da ake masa, yayin da aka yanke masa hukuncin shekaru 20 a gidan yari kan tuhuma ta biyu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

LATEST POSTS

An Tasa Ƙeyar Alƙali Gidan Yari Kan Yanke Hukunci Bayan Ritayarsa A Bauchi

Rundunar ‘yansandan jihar Bauchi ta gurfanar da Malam Iliyasu Mohammed Gamawa, tsohon alƙali a jihar, a gaban Kotun Majistare ta Ɗaya da ke fadar gwamnati,...

Rundunar Sojin Sama Ta Yi Luguden Wuta Kan Maɓoyar Yanta’adda A Dajin Sambisa

Rundunar Sojin Sama ta Ƙasa ta ce ta ƙaddamar da luguden wuta mai ƙarfi a Arra, wani sanannen mafakar ƴan ta’adda a Sambisa.   Wannan na kunshe...

Most Popular