A ƙoƙarin daƙile fatauci da ta'ammali da miyagun ƙwayoyi a Najeriya, hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Katsina haɗin guiwa da ƙungiyar...
Gwamnatin Jihar Katsina ta ce ta kammala biyan albashin ma’aikatanta na watan Janairu, duk da raguwar kuɗaɗen da jihar ta samu daga Asusun Tarayya...