HomeLabarai

Labarai

An ci tarar Katsina United Miliyan 9 da hana su buga wasa a Gida

Hukumar NPFL mai kula da gasar ƙwallon ƙafa ta firimiyar Najeriya ta ci tarar ƙungiyar Katsina United naira miliyan tara sakamakon hatsaniyar da magoya...

Ya kamata Amurka Ta San Cewa Akwai Doka A Duniya Kan Kaiwa Najeriya Hari– Inji Russia

Gwamnatin Russia ta yi kira ga shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump da ya san da cewa akwai dokoki a duniya kuma ko wacce ƙasa...

Tsohuwa Mai Shekaru 96 Ta Rasu Saman Ramin Masai A Kano

Hukumar Kwana-Kwana ta Nijar Kano ta tabbatar da rasuwar wata mata mai shekaru 96 sakamakon fadawa cikin ramin masai. A wata sanarwa da kakin hukumar,...

Tsare-tsare 3 Da Sojojin Amurka Ke Yi Kan Tunkarar Najeriya– Rahoton NY Times

Tsare-tsare 3 Da Sojojin Amurka Ke Yi Kan Tunkarar Najeriya– Rahoton NY Times Rahotanni daga wasu jaridun Amurka na bayyana cewa rundunar sojin ƙasar ta...

Wata Mata Ta Yi Garkuwa Da Kanta, Tare Da Neman KuÉ—in Fansa Daga Mijinta A Edo

Wata Mata Ta Yi Garkuwa Da Kanta, Tare Da Neman KuÉ—in Fansa Daga Mijinta A Edo Rundunar Æ´ansandan Jihar Edo ta kama wata mata mai...

An Rufe Jama’ar UMYUK Katsina Sai Baba Ta Gani

An Rufe Jama'ar UMYUK Katsina Sai Baba Ta Gani   Kungiyoyin Malamai da ma’aikatan Jami’ar Ummaru Musa Yar’adua (UMYU) a Katsina sun tsunduma yajin aiki “sai...

Tinubu Ya Sauya Shugabannin Sojoji, Ya Nada Sabbi Don Ƙarfafa Tsaron Ƙasa

Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya sauya manyan shugabannin rundunonin tsaron ƙasar nan domin ƙarfafa tsarin tsaro da inganta tsare-tsaren kare rayuka da dukiyoyin...

Ma’aikatar Lafiya Tayi Bankwana Da Babban Sakataren Ta, Dr. Ahmed Tijjani Hamza, Bayan Wa’adin Aikinsa Ya Kare A Jihar Katsina

Ma'aikatar Lafiya ta jihar Katsina ta shirya ma Dr. Ahmed Tijjani Hamza, gagarumar liyafa, tare da karramawa, a yayin da yake bankwana da ma'aikatan...

Most Popular