HomeTagsBandit's

bandit's

Wani Masoyi Ya Ƙone Tsohuwar Budurwarsa Cikin Barikin Sojoji A Oyo

Rundunar ‘Yansandan Jihar Oyo ta tabbatar da kama wani mutum mai suna Lawal Faruq, da ake zargi da ƙone tsohuwar budurwarsa bayan dangantakarsu ta...

Kotun Tarayya Ta Yanke Wa Jagoran Ansaru Hukuncin Shekaru 15 a Gidan Gyaran Hali

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke ma wani jagoran ƙungiyar ta’addanci ta Ansaru, mai suna Mahmud Muhammad Usman (wanda aka fi sani...

‘Yan Bindigar Da Suka Sace Mutane 3 A Tsakiyar Katsina Sun Nemi Miliyan 600 KuÉ—in Fansa

Wasu ’yan bindiga da suka sace wasu ma’aurata da ’yarsu yayin wani hari da suka kai a unguwar Filin Canada da ke Sabuwar Unguwa...

Bama Goyan Bayan Ayyukan Ta’addanci A Najeriya Domin Muma An Kashe Mana Fulani Sun Fi Dubu 20,000- Miyetti Allah

Shugaban ƙungiyar ya kuma ce an sace ma su shanu sun fi Miliyan haɗu cikin shekaru biyar da suka gabata. Shugaban ƙungiyar Baba Usman Ngelzerma...

Jami’an Tsaro Sun Kama Manyan Shugabannin Kungiyar Ansaru

Mai Ba wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Tsaro na Ƙasa (NSA), Malam Nuhu Ribaɗu, ya bayyana cewa jami’an tsaro sun samu gagarumar nasara ta...

Most Popular

spot_img