HomeTagsMalam Dikko Umaru Raɗɗa

Malam Dikko Umaru Raɗɗa

‎’Yan Garin Dutsinma Sun Nuna Farin Ciki Bayan Zaman Sulhu da Barayin Daji

Al’ummar garin Dutsinma dake Jihar Katsina sun bayyana matuƙar farin ciki da jin daɗi biyo bayan zaman sulhun da aka kulla tsakanin jama’ar garuruwan...

An Zaɓi Hon. Dauda Kurfi A Matsayin Shugaban Ƙungiyar Tsofaffin Kansiloli A Jihar Katsina

Tsofaffin Kansiloli, sun rushe shugabancin ƙungiyar tsofaffin Kansilolin ta ƙasa reshen jihar Katsina, inda suka zaɓi Hon. Dauda Kurfi, a matsayin shugaban ƙungiyar tsofaffin...

Dikko Radda Ya Amince Da Naɗin Sabbin Manyan Sakatarori a Jihar Katsina

Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya amince da naɗin sabbin manyan sakatarorin jihar.   Gwamnan ya ce an gudanar da naɗin bi sa cancanta...

‎Katsina Judiciary Trains Magistrates on ICT, AI and New Media

The Katsina State Judiciary on Tuesday organised a specialised capacity-building workshop for magistrates aimed at strengthening the justice system in the digital age. ‎The workshop,...

Katsina Za Ta Karɓi Baƙuncin Mauludin Ƙasa na Inyass karo na Uku a Janairu 2026

An bukaci Gidan Rediyon Jihar Katsina da ya bayar da cikakken hadin kai da goyon baya wajen watsa dukkan ayyukan Mauludin Ƙasa na Inyass...

Kwamandan NSCDC Katsina, Ya Nemi Goyon Bayan Masarautar Katsina Kan Inganta Tsoron Al’umma

Kwamandan Rundunar NSCDC a Jihar Katsina, Commandant AD Moriki, ya kai ziyara bangirma a Fadar Sarkin Katsina, inda aka sanya ma sa albarka da...

Hukumomin Tsaro Sun Kama Mutane 8 Kan Zargin Ƙona Ofishin NSCDC a Katsina

Rundunar Tsaron NSCDC, reshen Jihar Katsina, ta kama mutane 8 da ake zargi da kai hari a Koramar Nayalli da ke Sabuwar Unguwar Katsina. ‎ ‎Hakan...

SAKON ƘARSHEN SHEKARA NA KATSINA TIMES: Mun Fuskanci Barazana Da Kalubale A Shekarar 2025– Inji Malam Muhammad Danjuma Katsina

Tunda farko, ya yi godiya ga Allah Maɗaukakin Sarki, tare da salati da aminci ga Manzon Rahama, Annabi Muhammad (SAW), iyalansa (AS) da sahabbansa...

Most Popular

spot_img