HomeTagsNigerian Post

Nigerian Post

An ƙaddamar da sabbin jami’ai da za su rinƙa ba ‘Yansanda bayanai a Katsina

Babban uba ga PCRC Alhaji Sabo Musa, ya jagoranci ƙaddamar da sabbin jami'ai da za su rinƙa ba 'Yandanda bayanai a ƙananan hukumomi 8,...

Jirgin Rano Air Ya Samu Matsalar Injin Saman Iska Kan Hanyar Sa Ta Zuwa Katsina

Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Najeriya (NCAA) ta bayar da umarnin tsayar da wani jirgin sama na kamfanin Rano Air mai lamba...

Nasarori 12 Da Dakta Abdullahi Umar Ganduje Ya Kafa A Shugabancin APC

Jerin basarori 12 da Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya kafa a shugabancin jam'iyyar APC na ƙasa da babu shugabanta da ya taɓa kafawa a...

NUPSRAW Ta Yabawa Gwamna Radda Akan Biyan Albashin Ma’aikata Kan Kari

Kungiyar Sakatarori Da Masu Fitarwa Da Adana Bayanai Ta Kasa Reshen Arewacin Najeriya(NUPSRAW),ta yabawa Gwamna Dikko Ummaru Radda akan yadda yake biyan albashin ma'aikata...

Dalilan da su ka sa Ganduje ya yi murabus na shugabancin jam’iyyar APC

Dalilan da su ka sa Ganduje ya yi murabus na shugabancin jam'iyyar APC A cikin wani mataki da ya ba da mamaki, Abdullahi Umar Ganduje,...

NDLEA ta kama mutane 424 ɗauke da miyagun ƙwayoyi a Katsina

A ƙoƙarin da hukumar NDLEA take yi na daƙile sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a jihar Katsina, ta kama mutane 424 ɗauke da miyagun...

El-Rufa’i Ya Ce Tinubu Ba Zai Ci Zaɓe A 2027 Ba, Sai Ya Yi Da Ƙyar Zai Zo Na Uku

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya ce ba ya damu da yawan sauya sheƙa da ake yi zuwa jam’iyyar APC mai mulki...

AANI Felicitates Kanwan Katsina III on National Media Honour

Kanwan Katsina III, District Head of Ketare, SEC 35, 2013, Alhaji Usman Bello Kankara, mni, receiving the prestigious “Media Supporter of the Year” from...

Most Popular

spot_img