HomeSashen HausaBa Da Jimawa Ba Za Mu Kawo Ƙarshen Rikicin Masarautar Kano– Gwamnatin...

Ba Da Jimawa Ba Za Mu Kawo Ƙarshen Rikicin Masarautar Kano– Gwamnatin Kano

-

Gwamnatin jihar Kano ta ce nan ba jimawa ba za ta kawo karshen rikicin da ya daɗe yana faruwa kan masarautar Kano, inda mutum biyu ke ikirarin kasancewa halastattun sarakuna.

 

Kwamishinan Yaɗa Labarai da Al’amuran Cikin Gida na jihar, Ibrahim Abdullahi Waiya, ya bayyana hakan a ranar Alhamis, inda ya ce gwamnati ta tsara abubuwa na musamman domin dawo da zaman lafiya da kwanciyar hankali a gidan sarautar.

 

Kusan shekaru biyu kenan Kano na fama da rikicin sarauta, inda Sarki Muhammadu Sanusi II ke zaune a fadar Gidan Rumfa, yayin da Sarki Aminu Ado Bayero ke zaune a fadar Nassarawa ƙarƙashin tsaron jami’an gwamnatin tarayya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

LATEST POSTS

An Kama Tsohon Abokin Ganduje Yayin Da Yake Shirin Barin Kano

Jami’an Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano sun kama wani muhimmin mutum da ake zargi da badakalar mallakar Dala Inland Dry Port—wani shiri na biliyoyin nairori—a...

Gwamnan Kano Da Muƙarrabansa Za Su Yi Nadamar Barinmu Nan Gaba– Inji Kwankwaso

Jagoran jam’iyyar NNPP na Ƙasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, tare da muƙarrabansa za su yi nadamar barin...

Most Popular