HomeSashen HausaƘungiyar Katsina United Ta Ɗauki Sabbin ’Yan Wasa 7 Don Tunkarar Kakar...

Ƙungiyar Katsina United Ta Ɗauki Sabbin ’Yan Wasa 7 Don Tunkarar Kakar Wasa Ta 2025/2026

-

Kungiyar kwallon kafa ta Katsina United FC ta ɗauki sabbin ’yan wasa bakwai domin ƙarfafa tawagarta kafin fara kakar NPFL 2025/2026.

Sabbin ’yan wasan sun haɗa da:
Adekunle Samuel, Philip Ogwuche, Uche Collins, Adiku Moses, Bashir Usman, Innocent Arigu, da Azeez Falolu.

Babban mai ba da shawara na ƙungiyar, Azeez Audu, ya ce burin su shi ne lashe kofin gasar ko samun damar zuwa gasa ta nahiyar Afirka.

Za su fara kakar ne da karawa da Warri Wolves a filin Muhammadu Dikko Stadium, a watan Agusta.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

LATEST POSTS

NAPTIP Ta Mayar Da Mata Da Yara 46 Da Aka Yi Safararsu Daga Katsina

Hukumar Hana Safarar Mutane ta Ƙasa (NAPTIP) ta miƙa mata da yara 46 da aka yi safararsu daga Jihar Katsina, bayan da aka kama su...

Katsina State Government To Reward Athletes Who Attaracts Medals To The State

The commissioner of sports and youth development Alh Aliyu Lawal Zakari Shargalle has reaffirm the state government commitment to reward any athlete who attracts medals...

Most Popular