Saturday, June 13, 2026
HomeLabaraiKotu Ta Yanke Wa Nnamdi Kanu Hukuncín Ɗaurín Raí Da Raí

Kotu Ta Yanke Wa Nnamdi Kanu Hukuncín Ɗaurín Raí Da Raí

Nnamdi Kanu, jagoran ƙungiyar IPOB da aka haramta, an yanke masa hukuncin daurin rai da rai bayan kotu ta same shi da laifin ta’addanci.

 

Alƙalin da ya yanke hukuncin, Justice James Omotosho, ya bayyana hukuncin ne a ranar Alhamis.

 

An yanke wa Kanu hukuncin daurin rai da rai a kan tuhuma ta 4, 5 da 6 cikin tuhume-tuhume bakwai da ake masa, yayin da aka yanke masa hukuncin shekaru 20 a gidan yari kan tuhuma ta biyu.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments