Abuja office

Abuja office
307 POSTS0 COMMENTS

Kotu Za Ta Yanke Hukunci Kan Belin Abubakar Malami Ranar 7 Ga Janairu

Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta ɗage sauraron shari’ar tsohon Antoni-Janar na Tarayya kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami, zuwa ranar 7 ga...

Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, Ya Fallasa Shirin Ministan Abuja, Wike

Maigirma Gwamna yayi wannan fallasa ne a cikin shirin Sunrise Daily na Channels TV dazu da safe, yace akwai wanda yake shirya min makirci,...

‎’Yansanda A Jihar Zamfara, Sun Yi Nasarar Dakile Wani Hari Da ‘Yanbindiga Suka Kai Jihar

Rundunar ‘Yansanda a jihar Zamfara, a karkashin sashin yaki da masu satar mutane, sun yi nasarar dakile wani hari da ‘yan fashin daji suka...

‘Yan Jarida 128 Suka Halaka A Sassan Duniya A Shekarar 2025– Rahoto IFJ

Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Ƙasa da Ƙasa (IFJ) ta ce jimillar ’yan jarida 128 aka kashe a fadin duniya a shekarar 2025, kuma fiye...

Matsalolin Tsaro Za Su Zama Tarihi A Shekarar 2026– Shugaba Tinubu

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta ƙara zurfafa haɗin gwiwa da ƙasashen Duniya a shekarar 2026, domin murƙushe dukkan...

‎Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar da Hukuncin Kisa ga Abdulmalik Tanko

Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar da hukuncin kisa da aka yanke wa Abdulmalik Tanko, wanda aka samu da laifin garkuwa da kuma kashe Hanifa, yarinya...

DA DUMI-DUMI: Bam Ya Tashi A Babbar Asibitin Jihar Kebbi

Rundunar ‘yansanda a jihar Kebbi ta tabbatar da afkuwar fashewar bam da sanyin safiyar Talata a babban asibitin Bagudo, da ke karamar hukumar Bagudo...

Kwamandan NSCDC Katsina, Ya Nemi Goyon Bayan Masarautar Katsina Kan Inganta Tsoron Al’umma

Kwamandan Rundunar NSCDC a Jihar Katsina, Commandant AD Moriki, ya kai ziyara bangirma a Fadar Sarkin Katsina, inda aka sanya ma sa albarka da...

Most Popular

spot_img