Abuja office

Abuja office
307 POSTS0 COMMENTS

Amurka Ta Ƙwace Wani Babban Jirgin Dakwan Mai Na Najeriya

Dakarun tsaron gabar tekun Amurka da ke aiki tare da sojojin ruwan ƙasar, sun kama wani babban jirgin ruwa na Najeriya da ake kira...

Gwamna Radda Ya Ƙaddamar da Majalisar Sarakunan Jihar Katsina

Gwamna Radda Ya Ƙaddamar da Majalisar Sarakunan Jihar Katsina Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, Ph.D, CON, ya kaddamar da Majalisar Sarakunan Jihar Katsina,...

Odua People’s Assembly Ta Nemi Gwamnati Ta Gudanar Da Bincike Gaggawa Kan Matawalle

Sun ce, zargin alaƙa da ‘yan bindiga barazana ce ga tsaron Najeriya.   Ƙungiyar Odua People’s Assembly (OPA) ta nuna damuwa matuƙa kan zargin da ake...

Nijeriya Ta Musanta Zargin Leken Asiri Kan Jirginta Da Ke Burkina-Faso

Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta karyata jita-jitar da ke cewa jirginta kirar C-130 da ya sauka ba tare da shiri ba a...

Duniya Za Ta Fuskanci Ƙalubale, Idan Najeriya Ta Wargaje– Inji Sanata Kashim Shettima

Mataimakin Shugaban Ƙasa a Najeriya, Kashim Shettima ya ce gwamnatin Tinubu ba za ta taɓa bari Najeriya ta ruguje a hannunta ba, komai rintsi.   Kamar...

BUA, Ya Raba Ma Ma’aikatansa Kyautar Naira Biliyan 30 a Bikin Ƙarshen Shekara

Shugaban Rukunin Kamfanonin BUA, Alhaji Abdul-Samad Isyaku Rabi’u, ya bai wa dukkan ma’aikatan kamfaninsa kyautar Naira biliyan 30 a matsayin tallafi bisa jajircewarsu a...

‎Dangote Ya Buƙaci a Binciki Shugaban NMDPRA Kan Zargin Ɓarnatar Da Kuɗaɗe ‎

Hamshakin ɗan kasuwar nan, Alhaji Aliko Dangote, ya yi kira da a gudanar da bincike kan Shugaban Hukumar Kula da Man Fetur na Ƙasa...

An Ƙone Wata Matar Aure Da Ɗanta A Kano 

Mazauna unguwar Sheka Sabuwar Gandu da ke cikin birnin Kano, sun shiga firgici a ranar Lahadi bayan kisan wata mata mai juna biyu da...

Most Popular

spot_img