Abuja office

Abuja office
125 POSTS0 COMMENTS

Gwamna Abba Ya Aika Sunayen Kwamishinoni Biyu Zuwa Majalisar Dokokin Kano

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya aika sunayen mutane biyu zuwa Majalisar Dokokin Kano domin tantancewa a matsayin sabbin Kwamishinoni kuma mambobin...

Hukumar NSCDC A Katsina Ta Yi Sabon Shugaba

Hukumar Tsaro ta NSCDC reshen Jihar Katsina ta samu sabon kwamanda bayan sauyin shugabanci da ya gudana a ranar Litinin, 22 ga watan Satumba,...

Gwamnatin Jihar Katsina Ta Horas Da Malamai 250 Da Faransifal 50, Don Inganta Ilmin Jihar

Ma’aikatar Ilimi a Matakin Farko da na Sakandire a jihar Katsina, haɗin gwiwa da Majalisar Turai (British Council), ta ƙaddamar da wani muhimmin shirin...

Ma’aikatar Shari’a Ta Katsina Ta Naɗa Mace Ta Farko A Matsayin Babbar Magatakarda

Ma'aikatar Shari’a ta jihar Katsina ta naɗa Basira Umar a matsayin mace ta farko da za ta rike mukamin Babbar Magatakarda ta Babbar Kotun...

Farashin Abinci Na Ci-gaba Da Yin Rugu-rugu A Wasu Kasuwannin Jihar Yobe Da Kaduna

Yadda farashin kasuwannin na Dawasa a ƙaramar hukumar Nangere jihar YOBE ya kasance, a ranar 18 ga watan Satumba 2025.   Masara dan aure – ₦35,000 to...

Za a Dinga Koyar Da Yaren Chana A Makaratun Sakandare Na Najeriya- Gwamnatin Taraiya

Za a Dinga Koyar Da Yaren Chana A Makaratun Sakandare Na Najeriya- Gwamnatin Taraiya Gwamnatin Tarayya ta sanar da saka harshen Chana (Mandarin) a cikin...

Silent Struggles: How Mild Heart Disorders Affect Young People

Silent Struggles: How Mild Heart Disorders Affect Young People By Ahmad Fatima Garba When people think about heart problems, they often imagine older adults battling high...

Jaridar Yanar Gizo: Aikin Jarida A Yanar Gizo Da Ɗan Soshal Midiya, Tarihi, Asali Da Bambancinsu

Jaridar Yanar Gizo: Aikin Jarida A Yanar Gizo Da Ɗan Soshal Midiya, Tarihi, Asali Da Bambancinsu Daga Ɗanjuma Katsina Masana tarihi sun ce aikin jarida ya...

Most Popular

spot_img