Abuja office

Abuja office
284 POSTS0 COMMENTS

‎Mutane 7 Sun Rasu, 14 Sun Jikkata a Hadarin Mota a Jigawa

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Jigawa ta tabbatar da rasuwar mutane bakwai tare da jikkatar wasu 14 sakamakon wani mummunan hadarin mota da ya faru...

Gwamnatin Gombe Ta Bai Wa Iyalan ’Yanjarida 7 Da Suka Rasu Tallafin Miliyan 14

Gwamnatin Jihar Gombe ta raba naira miliyan 14 ga iyalan ’yan jarida bakwai da suka rasu a wani mummunan haɗarin mota da ya faru...

‎Gidauniyar Dahiru Mangal, Ta Yiwa Mutane 18,000 Aikin Ido Kyauta A Katsina

‎Kimanin marasa lafiya masu rauni 18,000 da ke fama da cututtukan ido daban-daban a jihar Katsina sun amfana da ayyukan kulawar ido da tiyata...

‎Dalilan Da Suka Sa Aka Ɗage Sauya Sheƙar Gwamna Abba Kabir Yusuf Zuwa APC

Wasu bayanai sun fito kan dalilin da ya sa aka ɗage shirin sauya sheƙar Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, daga jam’iyyarsa zuwa jam’iyyar...

Kwankwaso Na Nazarin Hada Kai da Atiku da Obi Domin Shiga ADC

Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Jagoran New Nigeria People’s Party (NNPP), Sen Rabiu Musa Kwankwaso, na nazarin yiwuwar haɗa kai da tsohon Mataimakin Shugaban...

Katsina Za Ta Karɓi Baƙuncin Mauludin Ƙasa na Inyass karo na Uku a Janairu 2026

An bukaci Gidan Rediyon Jihar Katsina da ya bayar da cikakken hadin kai da goyon baya wajen watsa dukkan ayyukan Mauludin Ƙasa na Inyass...

‎Jirgin Marar Matuƙi Ya Faɗo a Dajin Kontagora, Jihar Neja

Wani jirgin marar matuƙi (drone) ya faɗo a wani daji da ke kusa da garin Kontagora, a Jihar Neja, da yammacin yau Juma'a, kamar...

Manufar Kwankwaso Ita Ce Haddasa Rikicin Siyasa Da Bautar da Jama’ar Jihar Kano Kan Siyasa- Kano Youth Democratic Agenda

Kungiyar matasan da ke fafutikar dorewar mulkin dimokraÉ—iyya da shugabanci nagari a jihar Kano ta yi Allah wadai da manufar Kwankwaso wajen son haddasa...

Most Popular

spot_img