Abuja office

Abuja office
221 POSTS0 COMMENTS

‎Dangote Ya Buƙaci a Binciki Shugaban NMDPRA Kan Zargin Ɓarnatar Da Kuɗaɗe ‎

Hamshakin ɗan kasuwar nan, Alhaji Aliko Dangote, ya yi kira da a gudanar da bincike kan Shugaban Hukumar Kula da Man Fetur na Ƙasa...

An Ƙone Wata Matar Aure Da Ɗanta A Kano 

Mazauna unguwar Sheka Sabuwar Gandu da ke cikin birnin Kano, sun shiga firgici a ranar Lahadi bayan kisan wata mata mai juna biyu da...

Amurka Da Najeriya Na Dab da Cimma Yarjejeniyar Tsarin Tsaro Don Yakar Boko Haram da ISIS

Danmajalisar wakilan Amurka, Riley Moore, ya ce Amurka da Najeriya na dab da cimma matsaya kan wani tsarin tsaro na dabaru da nufin yaƙar...

Dole A Gaggauta Binciken Ƙaramin Ministan Tsaro Kan Zargin Alaƙa Da Yan Bindiga– Cewar CNG

Gamayyar Kungiyoyin Arewacin Najeriya Ta Buƙaci A Gaggauta Bincike Mai Zurfi Kan Zargin Da Ake Yiwa Matawalle Da Alaƙa Da Yan Bindiga   Ƙungiyar Coalition of...

‎Bello Turji Ya Tabbatar da Cewa Sun Saba Ganawa da Tsohon Gwamnan Zamfara Matawalle

Fitaccen jagoran ‘yan bindiga da ake nema ruwa a jallo, Bello Turji, ya tabbatar da cewa ya taba shiga tattaunawar sulhu da jami’an gwamnatin...

Ban Da Alƙalai A Jerin Waɗanda Za a Cire Wa ‘Yansandan Da Ke Ba Su Kariya a Najeriya– Inji Alkalin Alkalai

Babbar Mai Shari’a ta Nijeriya, Justice Kudirat Kekere-Ekun, ta bayyana cewa umarnin Shugaban kasa na janye jami’an ‘yan sanda da ke aiki a matsayin...

‘Yanbindiga Sun Ƙirƙiro Wata Fasaha Ta Musamman Don Kauce Wa Bibiyar Su– Inji Ministan Sadarwa

Ministan sadarwa, kirkire-kirkire da tattalin arzikin zamani, Bosun Tijani, ya ce ‘yan bindiga na amfani da “wani irin fasaha ta musamman” wajen yin kira...

Zanga-zangar Adawa Da Juyin Mulki Ta Ɓarke A Guinea-Bissau

Daruruwan ‘yan Guinea-Bissau sun yi tattaki a cikin birnin Bissau, babban birnin ƙasar, domin yin zanga-zanga kan juyin mulkin soja da aka yi a...

Most Popular

spot_img