Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, PhD, CON, ya amince da dakatar da wasu manyan jami’an Cibiyar Gyaran Halin Kangararrun Yara a jihar,...
Shugaba Bola Tinubu ya tura mataimakinsa, Kashim Shettima, domin ya ziyarci tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a wani asibiti da ke London a ranar...