HomeSashen Hausa

Sashen Hausa

Zan Yi Aiki da Duk Wanda Zai Tsaftace Najeriya A Shekarar 2027 – Inji Sule Lamido

Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma tsohon ministan harkokin wajen Najeriya, Alhaji Sule Lamido, ya bayyana cewa, yana da buÉ—aÉ—É—en zuciya wajen mara wa kowace...

Nafi Son Cigaban Ƙasa A Kan Kowanne Muradi Na Kaina- Inji Sule Lamido

Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa kuma ɗaya daga cikin manyan jiga-jigan jam’iyyar PDP, Sule Lamido, ya bayyana cewa a shirye yake ya goyi bayan kowanne...

ÆŠan IBB Muhammad Babangida, Bai Ƙi Nadin Da Shugaba Tinubu Yayi Ba – Inji Comrade Haidar Hasheem Kano

Matashin ɗangwagwarmayar Comrade Haidar Hasheem ya ce, wa su tsirarun mutane masu ƙazamin nufi suke yada wani labari mara tushe a kafafen sada zumunta...

Rasuwar Buhari Baƙar Lahadi Ce Ga Najeriya- Inji Kashim Shettima

Mataimakin shugaban Najeriya, Sanata Kashim Shettima, ya bayyana matukar kaÉ—uwarsa da rasuwar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, inda ya bayyana ranar rasuwarsa a matsayin...

Gwamnatin Katsina ta dakatar da wasu jami’ai 3 tare da korar É—aya 1 kan cin zarafi

Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, PhD, CON, ya amince da dakatar da wasu manyan jami’an Cibiyar Gyaran Halin Kangararrun Yara a jihar,...

Tinubu ya tura Shettima a ɓoye don ya ziyarci Buhari a Asibitin London

Shugaba Bola Tinubu ya tura mataimakinsa, Kashim Shettima, domin ya ziyarci tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a wani asibiti da ke London a ranar...

Rikicin Cikin Gida Ya Kunno Kai A HaÉ—akar Jam’iyyar ADC

Wasu mambobin jam’iyyar ADC guda uku sun shigar da ƙara a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, inda suke ƙalubalantar sahihancin naɗin sabbin...

West Ham Za Ta Siyar Da Mohammed Kudus Don ÆŠauko Ademola Lookman

Ƙungiyar ƙwallon kafa ta West Ham United da ke buga gasar Premier League a Ingila na shirin siyar da ɗan wasanta Mohammed Kudus domin...

Most Popular

spot_img