Shugaban ƙasar Jamhuriyar Gambiya, Mista Adama Barrow, tare da uwargidansa, Hajiya Fatoumatta Bah Barrow, da tawagar Gwamnati, sun kai ziyarar ta’aziyya a garin Daura...
Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma tsohon ministan harkokin wajen Najeriya, Alhaji Sule Lamido, ya bayyana cewa, yana da buÉ—aÉ—É—en zuciya wajen mara wa kowace...
Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa kuma ɗaya daga cikin manyan jiga-jigan jam’iyyar PDP, Sule Lamido, ya bayyana cewa a shirye yake ya goyi bayan kowanne...
Matashin ɗangwagwarmayar Comrade Haidar Hasheem ya ce, wa su tsirarun mutane masu ƙazamin nufi suke yada wani labari mara tushe a kafafen sada zumunta...
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, PhD, CON, ya amince da dakatar da wasu manyan jami’an Cibiyar Gyaran Halin Kangararrun Yara a jihar,...
Shugaba Bola Tinubu ya tura mataimakinsa, Kashim Shettima, domin ya ziyarci tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a wani asibiti da ke London a ranar...