HomeTagsAbuja Nigeria

Abuja Nigeria

‎Gwamnatin Katsina Ta Biya Albashin Janairu Duk Da Raguwar Kuɗin FAAC

Gwamnatin Jihar Katsina ta ce ta kammala biyan albashin ma’aikatanta na watan Janairu, duk da raguwar kuɗaɗen da jihar ta samu daga Asusun Tarayya...

‎Ƴan Ɗarikar Tijjaniyya Sun Kai Adadin Miliyan 50 a Nijeriya— Sarki Sanusi II

Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya bayyana cewa adadin mabiya É—arikar Tijjaniyya a Nijeriya ya kai kusan mutum miliyan 50, yana mai cewa...

‎Gwamnatin Plateau Ta Tabbatar da Mutuwar Mutane 4 Kan Cutar Lassa ‎

‎Gwamnatin Jihar Plateau ta tabbatar da mutuwar mutane huɗu sakamakon kamuwa da cutar Lassa a jihar. ‎ ‎Tabbacin hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa...

Musulman Najeriya 89,000 Ne Suka Yi Umrah a 2025– Inji Saudiyya

Hukumomin ƙasar Saudiyya sun bayyana cewa kusan Musulman Najeriya 89,000 ne suka gudanar da aikin ibadar Umrah a shekarar 2025, inda kashi 92 cikin...

Sojojin Saman Najeriya Sun Hallaka ‘Yanbindiga 27 a Katsina

Rundunar sojojin sama ta Najeriya (NAF), a karkashin rundunar FANSAN YANMA, ta samu babban nasara a jihar Katsina bayan kai farmaki na sama da...

Jami’an da Aka Kama Kan Yunkurin Juyin Mulki Za Su Ɗanɗana Kuɗarsu– Ministan Tsaro 

Ministan tsaron Najeriya, Christopher Musa, ya ce jami’an sojojin da aka kama bisa zargin yunkurin juyin mulki da aka dakile sun san sakamakon abin...

Shugaban Rundunar Horaswa ta Sojin Sama Ya Kai Ziyara Kainji, Ya Jaddada Shirye-shiryen Murƙushe ‘Yan Ta’adda

Shugaban rundunar horaswa ta Sojin Sama ta Nijeriya, Air Vice Marshal Esen Paul Efanga, ya kai ziyara sansanin Sojin Sama na Kainji domin duba ‎shirye-shiryen...

Ba Da Jimawa Ba Za Mu Kawo Ƙarshen Rikicin Masarautar Kano– Gwamnatin Kano

Gwamnatin jihar Kano ta ce nan ba jimawa ba za ta kawo karshen rikicin da ya daÉ—e yana faruwa kan masarautar Kano, inda mutum...

Most Popular

spot_img