HomeTagsKano News

Kano News

Sojoji Sun Ceto Mutune 7 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Tsanyawa, Jihar Kano

Sojojin Operation MESA da suka haɗa da jami’an Birgediya ta 3 ta rundunar sojin Najeriya, sojojin saman Najeriya da kuma ’yansanda sun ceto mutune...

Ɓarawo Ya Sace Motar Ayarin Mataimakin Gwamna A Gidan Gwamnatin Kano

Ɓarawo Ya Sace Motar Ayarin Mataimakin Gwamna A Gidan Gwamnatin Kano Wani barawon mota ya kutsa cikin Gidan Gwamnatin Kano da sanyin safiyar Litinin ya...

62 Kidnapped Victims Escape as Air Force Bombs Bandit Camp in Katsina

No fewer than 62 kidnapped victims have escaped from captivity after the Nigerian Air Force (NAF) launched a successful airstrike on the camp of...

Kotu ta yanke wa ɗan Tiktok mai saka rigar mama hukuncin shekara 1 gidan yari

Wata Kotu a Kano, ta yanke wa ɗan Tiktok mai saka rigar mama da wanka akan titi hukuncin shekara ɗaya a gidan gyaran hali. Kotun...

Nasarori 12 Da Dakta Abdullahi Umar Ganduje Ya Kafa A Shugabancin APC

Jerin basarori 12 da Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya kafa a shugabancin jam'iyyar APC na ƙasa da babu shugabanta da ya taɓa kafawa a...

Hukumomin Saudiyya sun amince da binne Aminu Dantata a Madina

Gwamnatin kasar Saudiyya ta amince da binne fitaccen dan kasuwar nan na Najeriya, Aminu Dantata a birnin Madina mai alfarma. Babban sakatare mai zaman kansa,...

Most Popular

spot_img