Gwamnatin Jihar Katsina ta sanar da ranakun komawar daliban makarantun sakandare domin fara zangon karatu na biyu na shekarar 2025/2026, tare da bayyana jadawalin...
‎Yayin da ‘yan Najeriya ke shirin shiga bukukuwan Kirsimeti da Sabuwar Shekara, Shugaban Rundunar ‘Yan Sanda ta Ƙasa, IGP Kayode Adeolu Egbetokun, ya ba...
‎‘Yanbindiga sun sako rukunin ƙarshe na ɗalibai 115 da aka sace daga St. Mary’s Catholic Private Primary and Secondary School da ke ƙauyen Papiri,...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Katsina, karkashin jagorancin Kwamishinan ‘Yan Sanda, CP Bello Shehu, MNIM, ta shirya wani Maci na wayar da kan jama’anta kan...
A Najeriya, rundunar haɗin gwiwa ta jami’an tsaro da fararen hula (JTF) a jihar Zamfara ta sanar da kashe wani shahararren kasurgumin ɗan bindiga,...
Fatima Buhari, ‘yar fari ga marigayi Muhammadu Buhari, ta ce Tunde Sabiu, tsohon sakataren shugaban ƙasa, yana da babban tasiri a lokacin mulkin mahaifinta...