HomeTagsKatsina State Government

Katsina State Government

Dalilan Da Ya Sa Na Bar APC Na Koma ADC– Inji Wada Protocol

‎Tsohon hadimin tsohon Gwamnan Jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari, Alhaji Mustapha Abdu Saulawa, wanda aka fi sani da Wada Protocol, ya bayyana dalilin...

Ba Mu Adawa Da Ma Su Sasanci, Domin Sulhu Ba Rauni ba Ne– Inji Ƙungiyar Civil Society Coalition for Peace a Katsina

‎Ƙungiyar Civil Society Coalition for Peace reshen jihar jihar Katsina, ta shirya taron Manema Labarai a Katsina, domin bayyana matsayarta kan shirin sulhu da...

‘Yanta’adda Sun Kai Hari Ayarin ‘Yan ÆŠaurin Aure, Sun Sace Amarya a Jihar Katsina

'Yan ta’adda a jihar Katsina, sun kai hari inda suka kashe wasu mahalarta É—aurin aure, tare da sace amarya da wasu mutane 17.   Nigerian Post...

Katsina Police Received 29 New ASPs From The Nigeria Police Academy, Wudil

The Katsina State Police Command has received 29 newly posted Assistant Superintendents of Police (ASPs) from the Nigeria Police Academy, Wudil. Welcoming the officers,...

An Zaɓi Hon. Dauda Kurfi A Matsayin Shugaban Ƙungiyar Tsofaffin Kansiloli A Jihar Katsina

Tsofaffin Kansiloli, sun rushe shugabancin ƙungiyar tsofaffin Kansilolin ta ƙasa reshen jihar Katsina, inda suka zaɓi Hon. Dauda Kurfi, a matsayin shugaban ƙungiyar tsofaffin...

Dikko Radda Ya Amince Da NaÉ—in Sabbin Manyan Sakatarori a Jihar Katsina

Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya amince da naÉ—in sabbin manyan sakatarorin jihar.   Gwamnan ya ce an gudanar da naÉ—in bi sa cancanta...

Alƙalin Alƙalai na Jihar Katsina Ya Ƙaddamar Da Bada Horo Ga Alƙalai Kan Ilimin (AI) da Kafofin Yaɗa Labarai Na Zamani

Babbar Kotun Shari’a ta Jihar Katsina ta shirya wani taron horaswa na musamman ga alƙalan majistire, domin ƙarfafa tsarin shari’a daidai da buƙatun zamani. Taron...

Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, Ya Fallasa Shirin Ministan Abuja, Wike

Maigirma Gwamna yayi wannan fallasa ne a cikin shirin Sunrise Daily na Channels TV dazu da safe, yace akwai wanda yake shirya min makirci,...

Most Popular

spot_img