HomeTagsKatsina State Government

Katsina State Government

‘Yanta’adda Sun Kai Hari Ayarin ‘Yan Ɗaurin Aure, Sun Sace Amarya a Jihar Katsina

'Yan ta’adda a jihar Katsina, sun kai hari inda suka kashe wasu mahalarta ɗaurin aure, tare da sace amarya da wasu mutane 17.   Nigerian Post...

Katsina Police Received 29 New ASPs From The Nigeria Police Academy, Wudil

The Katsina State Police Command has received 29 newly posted Assistant Superintendents of Police (ASPs) from the Nigeria Police Academy, Wudil. Welcoming the officers,...

An Zaɓi Hon. Dauda Kurfi A Matsayin Shugaban Ƙungiyar Tsofaffin Kansiloli A Jihar Katsina

Tsofaffin Kansiloli, sun rushe shugabancin ƙungiyar tsofaffin Kansilolin ta ƙasa reshen jihar Katsina, inda suka zaɓi Hon. Dauda Kurfi, a matsayin shugaban ƙungiyar tsofaffin...

Dikko Radda Ya Amince Da Naɗin Sabbin Manyan Sakatarori a Jihar Katsina

Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya amince da naɗin sabbin manyan sakatarorin jihar.   Gwamnan ya ce an gudanar da naɗin bi sa cancanta...

Alƙalin Alƙalai na Jihar Katsina Ya Ƙaddamar Da Bada Horo Ga Alƙalai Kan Ilimin (AI) da Kafofin Yaɗa Labarai Na Zamani

Babbar Kotun Shari’a ta Jihar Katsina ta shirya wani taron horaswa na musamman ga alƙalan majistire, domin ƙarfafa tsarin shari’a daidai da buƙatun zamani. Taron...

Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, Ya Fallasa Shirin Ministan Abuja, Wike

Maigirma Gwamna yayi wannan fallasa ne a cikin shirin Sunrise Daily na Channels TV dazu da safe, yace akwai wanda yake shirya min makirci,...

‎DA DUMI-DUMI: Rikici Ya Ɓarke A Sabuwar Unguwa Katsina, Mutum 1 Ya Rasu, Matasa Sun Cinna Wuta a Ofisoshin Tsaro

‎A daren jiya zuwa safiyar yau, an samu tashin hankali a Sabuwar Unguwar Kofar Kaura, lamarin da ya janyo hankalin al’umma tare da haifar...

Jiragen Yaƙin Da Muka Siya Daga Amurka, Za Su Iso Najeriya Nan Bada Jimawa Ba- Tinubu

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta yi odar jiragen yaƙi guda huɗu daga Amurka, waɗanda za su iso Najeriya nan...

Most Popular

spot_img