HomeTagsNews

News

Mangal Ya Ɗauki Nauyin Aikin Cire Ƙaba Ga Mutane 800 a Katsina

Gidauniyar hamshakin dan kasuwar nan Alhaji Dahiru Barau Mangal wato Mangal Foundation, ta fara gudanar da tiyatar kaba da ake kira Hernia da Hydrocele...

Light of Hope International Schools Celebrated Cultural Diversity In Katsina  ‎

Light of Hope School katsina, has hosted a colourful first term Annual Cultural Day Celebration showcasing Nigeria's cultural heritage and strengthening unity among students,...

‘Yansanda Sun Cafke Mai Gadi Da Abokinsa Kan Zargin Halaka Tsohuwar Mai Shari A Jihar Delta

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Delta ta tabbatar da kama mutum biyu da ake zargi da hannu a kisan gillar da aka yi wa tsohuwar...

Gwamna Radda Ya Haramta Rufe Lambar Ababen Hawa A Katsina

Gwamnatin Jihar Katsina ta fitar da sabon umarni na hana duk wani mai mota ko babur rufe lambar abin hawan sa, tare da bada...

Kwamitin Kula Da Yara Masu Yawace-Yawace A Kan Tituna Na Jihar Katsina Ya Ziyarci Masarautar Daura

Kwamitin Da Gwamnatin Jihar Katsina ta kafa domin kula da yara masu barace-barace a kan tituna, da sauran masu gararamba, ya ziyarci mai Martaba...

Sojojin Najeriya sun ceto ƴan mata 12 da aka sace a Askira/Uba da ke Jihar Borno

Rundunar Sojojin Najeriya ta ceto wasu ƴan mata 12 da ƴan Boko Haram/ISWAP suka sace a yankin Mussa da ke ƙaramar hukumar Askira/Uba, a...

’Yan bindiga Sun Kashe Wata Mata Tare Da Sace Mutane 3 A Kano

Wasu ’yanbindiga dauke da makamai sun kai hari a kauyen Yankamaye da ke cikin Karamar Hukumar Tsanyawa a Jihar Kano, inda suka kashe wata...

Kotu Ta Yanke Wa Nnamdi Kanu Hukuncín Ɗaurín Raí Da Raí

Nnamdi Kanu, jagoran ƙungiyar IPOB da aka haramta, an yanke masa hukuncin daurin rai da rai bayan kotu ta same shi da laifin ta’addanci.   Alƙalin...

Most Popular

spot_img