HomeTagsNews

News

Babban Bankin Najeriya (CBN) Ya Yi Alƙawarin Samar Da Takardun Naira Masu Tsafta

Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya yi alÆ™awarin ci gaba da aikin samar da takardun Naira masu tsafta.   Sannan kuma bankin ya Æ™ara yin kira ga...

Gwamna Abba Ya Aika Sunayen Kwamishinoni Biyu Zuwa Majalisar Dokokin Kano

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya aika sunayen mutane biyu zuwa Majalisar Dokokin Kano domin tantancewa a matsayin sabbin Kwamishinoni kuma mambobin...

Hukumar NSCDC A Katsina Ta Yi Sabon Shugaba

Hukumar Tsaro ta NSCDC reshen Jihar Katsina ta samu sabon kwamanda bayan sauyin shugabanci da ya gudana a ranar Litinin, 22 ga watan Satumba,...

Silent Struggles: How Mild Heart Disorders Affect Young People

Silent Struggles: How Mild Heart Disorders Affect Young People By Ahmad Fatima Garba When people think about heart problems, they often imagine older adults battling high...

Jaridar Yanar Gizo: Aikin Jarida A Yanar Gizo Da ÆŠan Soshal Midiya, Tarihi, Asali Da Bambancinsu

Jaridar Yanar Gizo: Aikin Jarida A Yanar Gizo Da ÆŠan Soshal Midiya, Tarihi, Asali Da Bambancinsu Daga ÆŠanjuma Katsina Masana tarihi sun ce aikin jarida ya...

Kotun Tarayya Ta Yanke Wa Jagoran Ansaru Hukuncin Shekaru 15 a Gidan Gyaran Hali

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke ma wani jagoran ƙungiyar ta’addanci ta Ansaru, mai suna Mahmud Muhammad Usman (wanda aka fi sani...

Alƙalin-alƙalai Na Katsina, Ya Gargaɗi Matasa Kan Aikata Laifuka Ta Yanar Gizo

Alƙalin-alƙalai dake Katsina, Mai shari’a Musa Danladi Abubakar, ya gargaɗi Matasa a jihar da su guji shiga duk wani nau’i na aikata laifuka musamman...

Katsina United Ta Doke Kano Pillars Da 1-0 A Muhammadu Dikko Stadium

Katsina United Ta Doke Kano Pillars Da 1-0 A Muhammadu Dikko Stadium Katsina United ta samu nasarar doke abokiyar hamayyarta, Kano Pillars, da ci 1–0...

Most Popular

spot_img