HomeTagsNigeria Post

Nigeria Post

Tsofaffin Ma’aikatan FRCN, Sun Shirya Jagorantar Zanga-zanga Zígídír, Kan Ƙin Biyansu Haƙƙinsu A Najeriya

A wani rahoto da Nigerian Post ta samu daga Aminiya, an tabbatar da cewa, tsofaffin ma’aikatan (FRCN) Federal Radio Corporation of Nigeria (FRCN) sun...

Kotu Ta Yanke Wa Nnamdi Kanu Hukuncín Ɗaurín Raí Da Raí

Nnamdi Kanu, jagoran ƙungiyar IPOB da aka haramta, an yanke masa hukuncin daurin rai da rai bayan kotu ta same shi da laifin ta’addanci.   Alƙalin...

Wani Lokaci Mukan Samu Jarirai Mata Na Yin Jinin Al’ada— Likitar Yara

Wani Lokaci Mukan Samu Jarirai Mata Na Yin Jinin Al’ada— Likitar Yara Wata likitan yara, Ayobola Adebowale, wanda aka fi sani da Your Baby Doctor,...

Magoya Bayan APC Da Dama Sun Sauya Sheƙa Zuwa ADC a Jihar Sokoto

A Jihar Sokoto, magoya bayan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da dama, musamman daga Ƙaramar Hukumar Gada, sun sauya sheƙa zuwa jam’iyyar African Democratic...

Dala Dubu 30 dilan ƙwaya ya baiwa Kwamishina Namadi don ya tsaya masa a bada belin sa – Rahoton DSS

Rahoton da hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta fitar ya bayyana cewa komishinan sufuri na Jihar Kano, Ibrahim Namadi, ya karɓi cin hancin...

Most Popular

spot_img