HomeTagsNigerian Post

Nigerian Post

POCACOV: Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Katsina Ta Kara Zage Dama Wajen Yaki da Laifuka

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Katsina, karkashin jagorancin Kwamishinan ‘Yan Sanda, CP Bello Shehu, MNIM, ta shirya wani Maci na wayar da kan jama’anta kan...

NSCDC Ta Ƙara Karfafa Hulda Da Rundunar Sojin Saman Nigeria A Katsina

Rundunar Tsaron Nijeriya ta (NSCDC) reshen Jihar Katsina tare da Rundunar Sojin Sama ta Nijeriya, 213 Forward Operating Base Katsina, sun ƙarfafa haɗin gwiwarsu...

‎Shugaban Hukumar NMDPRA Farouk Ahmed yayi Murabus Daga Mukaminsa

‎Shugaban Hukumar NMDPRA, Injiniya Farouk Ahmed, ya ajiye aikinsa, lamarin da ya buɗe sabon babi a jagorancin hukumomin da ke kula da harkokin man...

‎Majalisar Kansilolin Karamar Hukumar Katsina Ta Sake Hade Kai Kan Muradun Al’umma, Bayan Kammala Sabunta Ginin Majalisar

Majalisar Kansiloli ta Ƙaramar Hukumar Katsina ta gudanar da zamanta na biyu tun bayan kammala sabunta ginin majalisar, a wani mataki da ke nuni...

‎Gwamnatin Benue Ta Umarci Masu Riƙe Da Muƙaman Siyasa Masu Son Tsayawa Takara Da Su Yi Murabus

‎Gwamnatin Jihar Benue ta umurci dukkan masu rike da mukaman siyasa da ke da niyyar tsayawa takara a mukaman zabe na shekarar 2027 da...

Dalilin Da Ya Sa Ba Zan Ƙara Aure Har Abada Ba— Inji Aisha Buhari

Uwargidan tsohon shugaban Ƙasa, Aisha Buhari, ta ce ba ta da shirin yin aure nan gaba, inda ta bayyana cewa wannan shawara ta samo...

Za a Gudanar Da Cikakken Bincike Kan Shugaban NMDPRA– Inji ICPC

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da Sauran Laifuka Masu Alaka da Su (ICPC) ta tabbatar da karɓar ƙorafi daga attajirin ɗan kasuwa,...

SUBEB Chairman Reiterates Need for Compliance with Minimum Standards for School Infrastructure in Katsina

Executive Chairman Katsina State Universal Board has restated necessity of complying Minimum Standard for Schools' Infrastructure in the state.   Dr. Kabir Magaji Gafiya stated this...

Most Popular

spot_img