HomeTagsNigerian Post

Nigerian Post

Rikicin Boko Haram Ya Fi Yadda Ake Zato Rikitarwa- Inji Goodluck Jonathan Tsohon

Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya ce rikicin Boko Haram ya fi rikice-rikicen da Najeriya ta taɓa fuskanta rikitarwa, yana mai bayyana cewa a...

Ƙasar Indonesia Ta Dakatar Da Lasisin Manhajar Tiktok Saboda Ƙin Bada Bayanai

Ƙasar Indonesia Ta Dakatar Da Lasisin Manhajar Tiktok Saboda Ƙin Bada Bayanai Gwamnatin Indonesia ta dakatar da lasisin gudanarwar manhajar Tiktok a ƙasar, bayan kamfanin...

Babban Bankin Najeriya (CBN) Ya Yi Alƙawarin Samar Da Takardun Naira Masu Tsafta

Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya yi alƙawarin ci gaba da aikin samar da takardun Naira masu tsafta.   Sannan kuma bankin ya ƙara yin kira ga...

NSCDC, Rundunar ‘Yan’sanda Da DSS, Sun Jaddada Cigaba da Hadin Gwaiwa Don Yaƙi Da Aikata Laifuka A Jihar Katsina

NSCDC, Rundunar ‘Yan'sanda Da DSS, Sun Jaddada Cigaba da Hadin Gwaiwa Don Yaƙi Da Aikata Laifuka A Jihar Katsina Hukumar Tsaro ta Civil Defence (NSCDC)...

An Zargi Sanata Babba Kaita Da Karbar Kudin Aikin Madatsar Ruwa Ta Kankia Har Sau Biyu Kuma Ba’a Yi Aikin Ba

An Zargi Sanata Babba Kaita Da Karbar Kudin Aikin Madatsar Ruwa Ta Kankia Har Sau Biyu Kuma Ba'a Yi Aikin Ba Manoman Rani da ke...

Hukumar NSCDC A Katsina Ta Yi Sabon Shugaba

Hukumar Tsaro ta NSCDC reshen Jihar Katsina ta samu sabon kwamanda bayan sauyin shugabanci da ya gudana a ranar Litinin, 22 ga watan Satumba,...

Gwamnatin Jihar Katsina Ta Horas Da Malamai 250 Da Faransifal 50, Don Inganta Ilmin Jihar

Ma’aikatar Ilimi a Matakin Farko da na Sakandire a jihar Katsina, haɗin gwiwa da Majalisar Turai (British Council), ta ƙaddamar da wani muhimmin shirin...

Ma’aikatar Shari’a Ta Katsina Ta Naɗa Mace Ta Farko A Matsayin Babbar Magatakarda

Ma'aikatar Shari’a ta jihar Katsina ta naɗa Basira Umar a matsayin mace ta farko da za ta rike mukamin Babbar Magatakarda ta Babbar Kotun...

Most Popular

spot_img