HomeTagsNSCDC

NSCDC

Budurwa Ta Hallaka Kanta A Jihar Borno Bayan Tilasta Ma Ta Auren Dole

Wata matashiya ta kashe kanta a karamar hukumar Gubio ta jihar Borno, bayan mahaifinta ya tilasta mata aure da É—aya daga cikin abokansa.   Shafin jaridar...

An Fara Binciken Tsohon Gwamna Daga Kudanci Kan Zargin Kitsa Juyin Mulki A Najeriya

Rahotanni sun bayyana cewa ana binciken wani tsohon gwamna daga ɗaya daga cikin jihohin kudancin Najeriya bisa zargin alaƙa da wasu jami’an soji 16...

Tinubu Ya Yafewa Maryam Sanda Bayan An Yanke Ma Ta Hukunci Kisa A 2020

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wa Maryam Sanda afuwa — matar da aka yankewa hukuncin kisa a shekarar 2020 bayan samunta da...

Hukumar NSCDC A Katsina Ta Yi Sabon Shugaba

Hukumar Tsaro ta NSCDC reshen Jihar Katsina ta samu sabon kwamanda bayan sauyin shugabanci da ya gudana a ranar Litinin, 22 ga watan Satumba,...

NSCDC Ta Kama Matashi Ɗauke da Miyagun Ƙwayoyi A Katsina

Hukumar Tsaron Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC), reshen jihar Katsina, ta tabbatar da cafke wani Matashi mai shekaru 18 da ake zargi da safarar...

Most Popular

spot_img