Al’ummar garin Dutsinma dake Jihar Katsina sun bayyana matuƙar farin ciki da jin daɗi biyo bayan zaman sulhun da aka kulla tsakanin jama’ar garuruwan...
‎Ƙungiyar Civil Society Coalition for Peace reshen jihar jihar Katsina, ta shirya taron Manema Labarai a Katsina, domin bayyana matsayarta kan shirin sulhu da...
Gwamnatin tarayya ta ware Naira biliyan 1.07 domin gyaran gidajen Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Mataimakinsa Kashim Shettima a kasafin kuÉ—in 2026, lamarin da...
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa’i, ya bayyana cewa yawancin mutanen Fulani da ake zargi da aikata ta'addanci da kashe kashe a sassa...
Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya amince da naÉ—in sabbin manyan sakatarorin jihar.
Gwamnan ya ce an gudanar da naÉ—in bi sa cancanta...