Shugaban Gudanarwa na Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPCL), Mista Bashir Bayo Ojulari, ya bayyana cewa Kamfanin Shell Petroleum Development Company ya kuduri aniyar...
Al’ummar garin Dutsinma dake Jihar Katsina sun bayyana matuƙar farin ciki da jin daɗi biyo bayan zaman sulhun da aka kulla tsakanin jama’ar garuruwan...
‎Ƙungiyar Civil Society Coalition for Peace reshen jihar jihar Katsina, ta shirya taron Manema Labarai a Katsina, domin bayyana matsayarta kan shirin sulhu da...
Gwamnatin tarayya ta ware Naira biliyan 1.07 domin gyaran gidajen Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Mataimakinsa Kashim Shettima a kasafin kuÉ—in 2026, lamarin da...
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa’i, ya bayyana cewa yawancin mutanen Fulani da ake zargi da aikata ta'addanci da kashe kashe a sassa...