HomeTagsSDP

SDP

Buhari Ya Kada Ni Ne A Zaben 2015 Saboda Zagon Ƙasa Da Nakusa Dani Sukai Min -Jonathan

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan, ya bayyana cewa babban dalilin da ya janyo rashin nasararsa a zaben shugaban kasa na shekarar 2015 shi...

‘Yan Tsagin Wike Sun Gindaya Wa PDP Sabbin Sharudda Kafin Babban Taro

Wasu Æ´aÆ´an jam'iyyar PDP da ake ganin Æ´an tsagin Ministan Abuja, Nyesom Wike ne sun gudanar da wani taro a daren jiya Litinin a...

Har Yanzu Ba Mu Ayyana Wanda Ya Lashe Zaɓen Takarar Kujerar Majalisar Anambra Ba- INEC

Anambra, 16 ga Agusta 2025 – Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta tabbatar da cewa tana ci gaba da tattara sakamakon...

PDP da APC Sun Fusata Kan Hukuncin Kotun Kanada Na Dangantasu Da Ta’addanci

Wata kotun tarayya a ƙasar Kanada ta haifar da cece-kuce bayan da ta danganta manyan jam’iyyun siyasa na Najeriya, Peoples Democratic Party (PDP) da...

Rikicin Cikin Gida Ya Kunno Kai A HaÉ—akar Jam’iyyar ADC

Wasu mambobin jam’iyyar ADC guda uku sun shigar da ƙara a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, inda suke ƙalubalantar sahihancin naɗin sabbin...

Most Popular

spot_img