HomeSashen HausaHadiza Gabon Na Shirin Barin Kaduna Zuwa Kano Da Shirin Talk Show

Hadiza Gabon Na Shirin Barin Kaduna Zuwa Kano Da Shirin Talk Show

-

Daya daga cikin makusantar tsohuwar Jarumar Kanywood Hadiza Gabon, ya tabbatar wa Jaridar ALFIJIR NEWS, wanda a yanzu jarumar ta fara tinanin dauke zauren Shirin daga Kaduna zuwa Kano.

 

“Hakan na biyo wa ne duba da irin cin fuskan da Masoya Adam A Zango Suka fara yi mata, ɗaya daga cikin Ma’aikatan ta a zauren Shirin Aliyu Mai Nasara yace an fara neman wuri a Kano domin komawa can da ci gaba da Shirin.”

 

“Hakan ya kara buɗe wani sabon fai-fai ne, na yadda Masoya fitaccen jarumin Kanywood din Adam A Zango Suke bayyana ita tsohuwar jarumar Hadiza Gabon da yin butulci ga Adamu, abin Mamaki har yanzu dai Adamu bai ce komai ba akan lamarin.

 

Daga Barr Nuraddeen Isma’eel

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

LATEST POSTS

Sojoji Sun Ceto Mutune 7 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Tsanyawa, Jihar Kano

Sojojin Operation MESA da suka haɗa da jami’an Birgediya ta 3 ta rundunar sojin Najeriya, sojojin saman Najeriya da kuma ’yansanda sun ceto mutune bakwai...

Sojojin Najeriya sun ceto ƴan mata 12 da aka sace a Askira/Uba da ke Jihar Borno

Rundunar Sojojin Najeriya ta ceto wasu ƴan mata 12 da ƴan Boko Haram/ISWAP suka sace a yankin Mussa da ke ƙaramar hukumar Askira/Uba, a jihar...

Most Popular