HomeLabaraiFarashin Abinci Na Ci-gaba Da Yin Rugu-rugu A Wasu Kasuwannin Jihar Yobe...

Farashin Abinci Na Ci-gaba Da Yin Rugu-rugu A Wasu Kasuwannin Jihar Yobe Da Kaduna

-

Yadda farashin kasuwannin na Dawasa a ƙaramar hukumar Nangere jihar YOBE ya kasance, a ranar 18 ga watan Satumba 2025.

 

Masara dan aure

– ₦35,000 to ₦38,000 ₦40,000 t

 

Sabuwar Masara

₦30,000 to ₦28,000

 

Gero

– ₦28,000 to ₦27,000 ₦30,000

 

Sabon Gero

₦23,000 ₦25,000 ₦30,000

 

Gero Maiwa

₦35,000 to ₦40,000

 

Dawa Kaura

– ₦30,000 to ₦31,000

 

Farin Wake Ɗan Misra l Manya

– ₦65,000 to ₦70,000 ₦73,000

 

Jan Wake Manya

– ₦70,000 to ₦75,000

 

Zobo Busasshe

– ₦20,000 to ₦21,000

 

 

Shinkafa babban Buhu ₦125,000

 

 

Gyada

– ₦130,000 to ₦135,000

 

Sai kuma yadda farashin kayan Gona Rugu-Rugu A Kasuwar Yakawada, Dake Giwa A Jihar Kaduna .

 

– Tsohuwar Masara: ₦38,000 – ₦40,000

 

– Sabuwar Masara: ₦23,000 – ₦25,000

 

– Sabuwar Shinkafa (Mai Bawo): ₦20,000 – ₦23,000

 

– Dawa: ₦38,000 – ₦39,000

 

– Tsohon Waken Soya: ₦70,000 – ₦75,000

 

– Sabon Waken Soya: ₦65,000

 

– Farin Wake Zapa: ₦95,000 – ₦98,000

 

– Farin Wake ɗan Misra: ₦98,000 – ₦100,000

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

LATEST POSTS

NPFL Orders Barau FC vs Katsina United Clash Behind Closed Doors

The Nigeria Premier Football League (NPFL) has approved a request by Barau FC for their match against Katsina United FC to be played without fans...

Nigeria Edge Iran 2–1 in International Friendly

The Nigeria national football team, the Super Eagles, defeated Iran 2–1 in a friendly match played on Friday. The match took place at the Mardan Sport...

Most Popular