HomeLabarai

Labarai

‎An Cafke Wani Mutum Da Zargin Sayar Da Jaririn ‘Yar’ uwarsa Naira Miliyan 2 a Legas

Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta kama wani mutum mai shekaru 30 da haihuwa bisa zargin sayar da jaririn ‘yar uwarsa mai wata daya...

An Damƙa Walida Ga Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Namadi Ɗanmoɗi

An Damƙa Walida Ga Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Namadi Ɗanmoɗi Hukumar tsaron farin kaya ta DSS sun damƙa matashiya Walida Abdullahi Ibrahim ga Gwamnan Jihar...

‎An Gano Ƙasusuwan Dinosaur Mai Shekaru Miliyan 95 a Nijar

‎Wata tawagar masana kimiyya ta samu nasarar gano ƙasusuwan wani nau’in dinosaur da ya ɓace a yankin hamadar Sahara da ke cikin Jamhuriyar Nijar....

Hisba Ta Bayyana Wuraren Da Ta Haramta Ƙwallon Ƙafa Lokacin Ramadan a Katsina

Hukumar Hisbah ta Jihar Katsina ta bayyana cewa ba ta haramta wasan ƙwallo gaba ɗaya a watan Ramadan ba, sai dai ta ɗauki matakin...

Idan Tinubu Bai Janye Maganar Haraji Ba Zai Gani A Akwatin Zaɓensa– Sheikh Yakubu Musa Katsina

Sheikh Yakubu Musa Katsina ya bayyana takaicin sa akan irin yadda musamman 'yan arewa suka kasa cim amfanin gwamnatin shugaba Bola Tinubu. A cewar shehin...

Jirgin Ƙasan Kaduna–Abuja Ya Samu Tangardar Na‘ura a Rijana

Fasinjoji da dama sun shafe sa’o’i suna jiran gyara bayan jirgin kasa na Kaduna zuwa Abuja da ya samu matsala a kusa da kauyen...

Matashiya ‘Yar Shekara 18 Daga Katsina, Ta Haddace Al-qur’ani Maigirma ‎

Wata matashiya mai suna Amina Usman, ƴar shekara 18 daga Jihar Katsina, ta samu nasarar Saukar Alƙur'ani Mai Girma a shekarar da ta gabata. ‎ A...

‎Ganduje Ba Shi da Alhakin Sace Dadiyata – Shehu Sani

Tsohon dan majalisar dattawa mai wakiltar mazabar Kaduna ta Tsakiya a Majalisar Dattawa ta 8, Shehu Sani, ya karyata zargin da tsohon gwamnan Jihar...

Most Popular