HomeLabarai

Labarai

Mace Mai Juna Biyu Ta Rasa Ranta Bayan Ma’aikaci Ya Ki Karɓar Transfer Don Biyan Kudin Iskar Numfashi A Asibitin Turai Katsina

Mace Mai Juna Biyu Ta Rasa Ranta Bayan Ma’aikaci Ya Ki Karɓar Transfer Don Biyan Kudin Iskar Numfashi A Asibitin Turai Katsina Wata mata mai...

Hadiza Gabon Na Shirin Barin Kaduna Zuwa Kano Da Shirin Talk Show

Daya daga cikin makusantar tsohuwar Jarumar Kanywood Hadiza Gabon, ya tabbatar wa Jaridar ALFIJIR NEWS, wanda a yanzu jarumar ta fara tinanin dauke zauren...

Sojoji Sun Ceto Mutune 7 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Tsanyawa, Jihar Kano

Sojojin Operation MESA da suka haɗa da jami’an Birgediya ta 3 ta rundunar sojin Najeriya, sojojin saman Najeriya da kuma ’yansanda sun ceto mutune...

Sojojin Najeriya sun ceto Æ´an mata 12 da aka sace a Askira/Uba da ke Jihar Borno

Rundunar Sojojin Najeriya ta ceto wasu ƴan mata 12 da ƴan Boko Haram/ISWAP suka sace a yankin Mussa da ke ƙaramar hukumar Askira/Uba, a...

’Yan bindiga Sun Kashe Wata Mata Tare Da Sace Mutane 3 A Kano

Wasu ’yanbindiga dauke da makamai sun kai hari a kauyen Yankamaye da ke cikin Karamar Hukumar Tsanyawa a Jihar Kano, inda suka kashe wata...

‎Rundunar ‘Yansanda Sun Daƙile Yunkurin Harin ‘Yanbindiga a Katsina, Sun Ƙwato AK‑47 Biyu da Harsasai 24

Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Katsina ta samu babban nasara a ranar 29 ga watan Nuwamba, 2025, bayan da ta daƙile yunƙurin wasu da...

Rundunar Sojin Najeriya Sun Kama Wani Fitaccen Mai Garkuwa Da Mutane A Taraba

Rundunar ta kama mai suna Alhaji Abubakar Bawa a Kudancin Taraba.   Ana zargin Bawa yana da alaÆ™a da wani shahararren mai garkuwa da mutane, Umar...

An Tasa Ƙeyar Alƙali Gidan Yari Kan Yanke Hukunci Bayan Ritayarsa A Bauchi

Rundunar ‘yansandan jihar Bauchi ta gurfanar da Malam Iliyasu Mohammed Gamawa, tsohon alƙali a jihar, a gaban Kotun Majistare ta Ɗaya da ke fadar...

Most Popular