HomeLabarai

Labarai

Gwamnatin Katsina ta horas da malaman gona 756 kan dabarun kiwon dabbobi

Gwamnatin Jihar Katsina ta gudanar da horo na kwana ɗaya ga Malaman Gona 756 da kuma Jami’an Cigaban Al’umma (CDO’s) a fannoni na dabarun...

Har Yanzu Ba Mu Ayyana Wanda Ya Lashe Zaɓen Takarar Kujerar Majalisar Anambra Ba- INEC

Anambra, 16 ga Agusta 2025 – Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta tabbatar da cewa tana ci gaba da tattara sakamakon...

Jami’an Tsaro Sun Kama Manyan Shugabannin Kungiyar Ansaru

Mai Ba wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Tsaro na Ƙasa (NSA), Malam Nuhu Ribaɗu, ya bayyana cewa jami’an tsaro sun samu gagarumar nasara ta...

PDP da APC Sun Fusata Kan Hukuncin Kotun Kanada Na Dangantasu Da Ta’addanci

Wata kotun tarayya a ƙasar Kanada ta haifar da cece-kuce bayan da ta danganta manyan jam’iyyun siyasa na Najeriya, Peoples Democratic Party (PDP) da...

An Maido Mabarata 13 Yan Asalin Jihar Katsina Daga Birnin Tarayya Abuja

Gwamnatin Jihar Katsina ta karɓi wasu mutane su 13 yan asalin jihar, da aka maido daga Birnin Tarayya Abuja da suke yawon Bará Kwamishinan Raya...

PDP Ta Yi Tur Da Kamen Da Aka Yi Ma Tsohon Gwamna Aminu Waziri Tambuwal

Jam’iyyar PDP a jihar Sokoto ta yi Allah-wadai da kamawa tare da tsare tsohon gwamnan jihar, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, tana zargin jam’iyyar APC...

DA ÆŠUMI-ÆŠUMINSA: Ana Ci Gaba Da Gangamin Bikin Ranar Matasa Ta Duniya A Sassan Najeriya

Matasa a lungu da saƙo na sassan ƙasar Najeriya, suna ci gaba da gangamin bikin tunawa da ranar Matasa ta Duniya, inda su ke...

Mutanen Wakilin Kudu ll, sun bayyana korafe-korafen su kan yadda aka raba gidan sauro a Katsina.

Ƙorafin mutanen Wakilin Kudu ll, yankin Daki Tara, Kofar Kaura, cikin birnin Katsina a kan yadda aka raba gidan sauro. 1. Dadamar mutanen yankin basu...

Most Popular