HomeLabaraiMutanen Wakilin Kudu ll, sun bayyana korafe-korafen su kan yadda aka raba...

Mutanen Wakilin Kudu ll, sun bayyana korafe-korafen su kan yadda aka raba gidan sauro a Katsina.

-

Ƙorafin mutanen Wakilin Kudu ll, yankin Daki Tara, Kofar Kaura, cikin birnin Katsina a kan yadda aka raba gidan sauro.

1. Dadamar mutanen yankin basu san lokacin da aka bada kati ba, bare su samu gidan sauron. Sai dai su ga mutanen wasu unguwanni na zuwa amsar gidan sauron cikin anguwar.

2. Dadamar waɗanda suka samu gidan sauron guda ɗaya ko biyu aka riƙa basu, saɓanin abinda suka ce an rubuta a kan katinsu.

3. Dadamar mutanen unguwar sun ce, kan idonsu ake ɗaukar dila-dila ta gidan sauron cikin dare a kan babura, ƙurƙura da mota.

4. Wasu mutanen da suka je amsa ce masu aka riƙa yi, “katunanku basu yi”.

Wane mataki kamsilan yankin, shugaban ƙaramar hukumar Katsina da sauran mahukunta suka ɗauka a kan wannan abubuwan da aka lissafa sama?

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

LATEST POSTS

ADC Ta Zargi Tinubu Da Raba Kan ‘Yan Adawa Ta Hanyar NDC

Jam’iyyar ADC ta yi zargin cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da jam’iyyar APC na da hannu wajen ƙirƙirar sabuwar jam’iyyar NDC domin raunata haɗin...

Vinicius Jr Accused of Reporting Teammates to Madrid Chiefs

Vinicius Jr Accused of Reporting Teammates’ Issues to Real Madrid Chiefs. Reports from several European media outlets claim that Vinícius Júnior is being accused of informing...

Most Popular