HomeSashen Hausa

Sashen Hausa

Tinubu Ya Yafewa Maryam Sanda Bayan An Yanke Ma Ta Hukunci Kisa A 2020

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wa Maryam Sanda afuwa — matar da aka yankewa hukuncin kisa a shekarar 2020 bayan samunta da...

Wani Lokaci Mukan Samu Jarirai Mata Na Yin Jinin Al’ada— Likitar Yara

Wani Lokaci Mukan Samu Jarirai Mata Na Yin Jinin Al’ada— Likitar Yara Wata likitan yara, Ayobola Adebowale, wanda aka fi sani da Your Baby Doctor,...

NSCDC Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Da Sojin Sama Da Ma’aikatar Shari’a A Katsina

Hukumar Tsaro da Civil Defence ta Ƙasa (NSCDC), reshen Jihar Katsina, ta bayyana aniyarta na ƙarfafa haɗin gwiwa da Rundunar Sojin Sama da kuma...

Ɗan Wasan Ƙwallon Ƙafa Na Togo, Samuel Asamoah, Ya Karya Wuya A Wani Wasa A Ƙasar China

Dan wasan tsakiyar ƙasar Togo, Samuel Asamoah, ya karye a wuya bayan karo da allon talla na gefen fili yayin wasa a kasar Sin,...

CAC Ta Soke Rijistar Ƙungiyar Matasan Nijeriya (NYCN) Bisa Rikicin Shugabanci

Hukumar Rijistar Kamfanoni ta Ƙasa (CAC) ta sanar da cewa ta soke rijistar Ƙungiyar Matasan Nijeriya (NYCN), sakamakon rikicin shugabanci da ya daɗe yana...

Hukumar SSS Za Ta Ladabtar Da Jami’an Ta Da Su Ka Kama, Tare Da Tsare ‘Yanjarida A Plateau

Hukumar Tsaro ta farin kaya (SSS) ta bayyana cewa za ta ɗauki matakin ladabtarwa a kan jami’an da suka kama kuma suka tsare ’yan...

‎An Zargi Mustapha Inuwa Da Ƙin Kammala Kwangilar Dam A Danmusa Da Babban Tankin Ruwa Dake Yantumaki

Al'umma daban-daban da suke a garin Danmusa dake jihar Katsina, sun zargi Tsohon Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, Dr. Mustapha Inuwa, da sama da faÉ—in...

Goodluck Jonathan Na Shirin Shiga Jam’iyyar HaÉ—aka Ta ADC– Majiyoyi

Wasu majiyoyi na kusa da tsohon shugaban kasa, Dr. Goodluck Jonathan, sun shaida wa jaridar Punch cewa tsohon shugaban na duba yiwuwar sake komawa...

Most Popular

spot_img