HomeSashen Hausa

Sashen Hausa

NSCDC Ta Kama Matashi Ɗauke da Miyagun Ƙwayoyi A Katsina

Hukumar Tsaron Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC), reshen jihar Katsina, ta tabbatar da cafke wani Matashi mai shekaru 18 da ake zargi da safarar...

Magoya Bayan APC Da Dama Sun Sauya Sheƙa Zuwa ADC a Jihar Sokoto

A Jihar Sokoto, magoya bayan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da dama, musamman daga Ƙaramar Hukumar Gada, sun sauya sheƙa zuwa jam’iyyar African Democratic...

Bama Goyan Bayan Ayyukan Ta’addanci A Najeriya Domin Muma An Kashe Mana Fulani Sun Fi Dubu 20,000- Miyetti Allah

Shugaban ƙungiyar ya kuma ce an sace ma su shanu sun fi Miliyan haɗu cikin shekaru biyar da suka gabata. Shugaban ƙungiyar Baba Usman Ngelzerma...

Yan Wasan Katsina Football Acadamy 5 Sun Samu Shiga Babbar Kungiyar Kwallon Ƙafa Ta Katsina United

Makarantar koyar da Wasan Kwallon kafa ta Katsina Football Academy ta Taya Yan Wasan ta biyar (5) murnar samun girma zuwa Babbar Kungiyar Kwallon...

Fulani Na Ƙoƙarin Ƙwace Garuruwa Da Kuma Gonaki A Yankin Dukku Da Darazo A Jihar Gombe

Rahotannin sun bayyana cewa, wasu Fulani suna ƙoƙarin ƙwace wasu garuruwa da ke tsakanin kan iyakar ƙananan hukumomin Dukku (Jihar Gombe) da Darazo (Jihar...

Gwamnatin Katsina ta horas da malaman gona 756 kan dabarun kiwon dabbobi

Gwamnatin Jihar Katsina ta gudanar da horo na kwana ɗaya ga Malaman Gona 756 da kuma Jami’an Cigaban Al’umma (CDO’s) a fannoni na dabarun...

Har Yanzu Ba Mu Ayyana Wanda Ya Lashe Zaɓen Takarar Kujerar Majalisar Anambra Ba- INEC

Anambra, 16 ga Agusta 2025 – Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta tabbatar da cewa tana ci gaba da tattara sakamakon...

Jami’an Tsaro Sun Kama Manyan Shugabannin Kungiyar Ansaru

Mai Ba wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Tsaro na Ƙasa (NSA), Malam Nuhu Ribaɗu, ya bayyana cewa jami’an tsaro sun samu gagarumar nasara ta...

Most Popular

spot_img