HomeSashen Hausa

Sashen Hausa

‘Yanbindiga sun kai hari a Æ™auyuka 16, sun yi ajalin mutum 5, tare da yin garkuwa da wasu da dama a jihar Zamfara.

'Yanbindigar da suka kai hari a ƙalla garuruwa 16 tsakanin Asabar da Lahadi, a ƙaramar hukumar Kaura Namoda ta jihar Zamfara, sun yi ajalin...

Rundunar ‘Yan Sanda Ta Katsina Ta Tarwatsa Hare-Haren ‘Yanbindiga A Ƙauyuka Uku Na Faskari

Rundunar ‘Yansanda ta Jihar Katsina tare da haɗin gwiwar jami’an sojoji, rundunarJami'an tsaron Cikin gida na KCWC, da ‘yan sa-kai, inda suka daƙile hare-hare...

Dala Dubu 30 dilan Æ™waya ya baiwa Kwamishina Namadi don ya tsaya masa a bada belin sa – Rahoton DSS

Rahoton da hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta fitar ya bayyana cewa komishinan sufuri na Jihar Kano, Ibrahim Namadi, ya karɓi cin hancin...

Ƙungiyar Katsina United Ta Ɗauki Sabbin ’Yan Wasa 7 Don Tunkarar Kakar Wasa Ta 2025/2026

Kungiyar kwallon kafa ta Katsina United FC ta ɗauki sabbin ’yan wasa bakwai domin ƙarfafa tawagarta kafin fara kakar NPFL 2025/2026. Sabbin ’yan wasan sun...

CP Bello Shehu Ya Laƙabawa Jami’an Yansanda 589 Lambar karin girma, tare da Umartar su dasu Rubanya kwazonsu

Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Katsina, CP Bello Shehu, tare da taimakon iyalai da mambobin tawagar gudanarwa, ya lakabawa jami’an ‘yan sanda dari biyar...

Ba Gaskiya Ba Ne Maganar Da Ƙungiyar Likitoci Ta Ƙasa-da-ƙasa Tayi Na Cewar Sama Da Yara 650 Sun Mutu Sakamakon Yunwa A Katsina- inji...

Mai taimaka ma Gwamna kan harakokin siyasa a shiyyar Daura, Hon. Sahalu Shargalle ya ce, Jihar Katsina ba cima-zaune Bace 'yankine da ya shahara...

Kimanin Yara 650 Suka Rasa Ransu Sakamakon Fuskantar Ƙarancin Abinci Mai Gina Jiki A Jihar Katsina- MSF

Wani rahoto daga ƙungiyar likitocin ƙasa da ƙasa wato Medecins Sans Frontiere na nuni da cewa, a jihar Katsina sama da yara 650 ne...

Shugaban Ƙasar Gambiya Adama Barrow, Ya Kai Ziyarar Ta’aziyyar Rasuwar Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari A Katsina

Shugaban ƙasar Jamhuriyar Gambiya, Mista Adama Barrow, tare da uwargidansa, Hajiya Fatoumatta Bah Barrow, da tawagar Gwamnati, sun kai ziyarar ta’aziyya a garin Daura...

Most Popular

spot_img