HomeSashen Hausa

Sashen Hausa

Rashin samun mulki ne ya sa masu haÉ—aka kumfar baki -inji Dikko Radda

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar RaÉ—É—a, ya ce ba komai ne ya sa masu haÉ—aka suke kumfar baki ba shi ne, saboda rashin...

Gwamnatin Kano ta biya wa fursunoni 58 sun zana jarabawar NECO ta 2025

A wani muhimmin mataki na gyaran hali da rayuwar É—aurarru, fursunoni 58 a jihar Kano ne su ka zana jarabawar kammala makarantar sakandire ta...

Ko Seyi Tinubu Ne Ya Zama Shugaban INEC, APC Za Ta Sha Kaye a 2027 -inji Dalung

Tsohon Ministan Matasa da Wasanni, Solomon Dalung, ya bayyana cewa jam’iyyar APC da shugaban ƙasa Bola Tinubu ba za su tsira ba a zaben...

Gwamnatin Katsina Za Ta FarfaÉ—o da noman Auduga da gina Cibiyar Sarrafa Nama

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta ƙuduri aniyar farfaɗo da noman Auduga da kuma kafa babbar cibiyar sarrafa...

Kotu ta yanke wa É—an Tiktok mai saka rigar mama hukuncin shekara 1 gidan yari

Wata Kotu a Kano, ta yanke wa É—an Tiktok mai saka rigar mama da wanka akan titi hukuncin shekara É—aya a gidan gyaran hali. Kotun...

Hukumar NOA ta shirya taron masu ruwa da tsaki kan shawo matsalar tsaro a Katsina 

Hukumar Wayar da Al’umma ta Kasa NOA ta shirya muhimmin taron masu ruwa da tsaki a Katsina domin shawo kan matsalolin rashin tsaro a...

An Æ™addamar da sabbin jami’ai da za su rinÆ™a ba ‘Yansanda bayanai a Katsina

Babban uba ga PCRC Alhaji Sabo Musa, ya jagoranci ƙaddamar da sabbin jami'ai da za su rinƙa ba 'Yandanda bayanai a ƙananan hukumomi 8,...

Jirgin Rano Air Ya Samu Matsalar Injin Saman Iska Kan Hanyar Sa Ta Zuwa Katsina

Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Najeriya (NCAA) ta bayar da umarnin tsayar da wani jirgin sama na kamfanin Rano Air mai lamba...

Most Popular

spot_img