Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Jagoran New Nigeria People’s Party (NNPP), Sen Rabiu Musa Kwankwaso, na nazarin yiwuwar haɗa kai da tsohon Mataimakin Shugaban...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta ƙara zurfafa haɗin gwiwa da ƙasashen Duniya a shekarar 2026, domin murƙushe dukkan...