HomeTagsBola Ahmed Tinubu

Bola Ahmed Tinubu

Tinubu Ya Amince Da Ƙarin Albashi Kashi 40 Ga Mambobin ASUU

Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) ta nuna farin ciki bayan gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta amince da ƙarin albashi da kashi 40...

‘Yan’ta’adda Za Su ÆŠandana KuÉ—ar Su Kan Harin Bom a masallacin Jihar Borno– Inji Shettima

Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya yi Allah-wadai da harin bam da ya afku a wani masallaci da ke kasuwar Gamboru a Maiduguri, Jihar...

‎Yarjejeniyar Haraji Najeriya da Faransa Ta Haifar da Ruɗani

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta tabbatar da sanya hannu kan wata yarjejeniya ta fahimtar juna (MoU) tsakanin Hukumar Tattara Haraji ta Ƙasa (FIRS) da Hukumar...

NSCDC Ta Tura Jami’ai 1,256 A Jihar Katsina, Don Kare Muhimman Kadarorin Kasa Da Ababen More Rayuwa

A wani mataki na musamman domin tabbatar da isasshen tsaro, Kwamandan NSCDC na Jihar Katsina, AD Moriki, ANIM, ya amince da tura jami’ai 1,256...

Trump Ya Janye Jakadan Amurka daga Nijeriya

Shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump, ya bayar da umarnin janye jakadan ƙasar daga Najeriya, Richard Mills, a wani bangare na sauyin tsarin diflomasiyya da...

DA ƊUMI-ƊUMINSA: ‘Yanbindiga Sun Sako Sauran Ɗalibai 115 Da Aka Sace a Makarantar St. Mary’s, Niger

‎‘Yanbindiga sun sako rukunin ƙarshe na ɗalibai 115 da aka sace daga St. Mary’s Catholic Private Primary and Secondary School da ke ƙauyen Papiri,...

Ƙasar Mali Ta Ƙirƙiri Sabuwar Rundunar Soji Ta Musamman

Ƙasar Mali, ƙarƙashin jagorancin Shugaban Mulkin Soji, Kanal Assimi Goïta, ta ƙaddamar da wata sabuwar rundunar soji ta musamman mai suna Rapid Intervention Battalion...

‎Gobara Ta Tashi A Ofishin Hukumar Karbar Haraji A Abuja

Wata gobara ta tashi a ɗaya daga cikin ofisoshin Hukumar Karɓar Haraji ta Ƙasa (FIRS) da ke birnin tarayya Abuja, lamarin da ya tayar...

Most Popular

spot_img