HomeTagsCommissioner Of Police

Commissioner Of Police

‎DA DUMI-DUMI: Rikici Ya Ɓarke A Sabuwar Unguwa Katsina, Mutum 1 Ya Rasu, Matasa Sun Cinna Wuta a Ofisoshin Tsaro

‎A daren jiya zuwa safiyar yau, an samu tashin hankali a Sabuwar Unguwar Kofar Kaura, lamarin da ya janyo hankalin al’umma tare da haifar...

‎‘Yansanda Sun Jaddada Ƙara Matakan Tsaro Yayin Bukukuwan Kirsimeti

‎Yayin da ‘yan Najeriya ke shirin shiga bukukuwan Kirsimeti da Sabuwar Shekara, Shugaban Rundunar ‘Yan Sanda ta Ƙasa, IGP Kayode Adeolu Egbetokun, ya ba...

POCACOV: Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Katsina Ta Kara Zage Dama Wajen Yaki da Laifuka

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Katsina, karkashin jagorancin Kwamishinan ‘Yan Sanda, CP Bello Shehu, MNIM, ta shirya wani Maci na wayar da kan jama’anta kan...

Kwamishinan ’Yansanda Ya Karɓi Baƙuncin Sabon Kwamandan Rundunar Sojin Saman Najeriya Da Aka Turo Katsina

Kwamishinan ’Yan Sanda na Jihar Katsina, CP Bello Shehu, MNIM, ya karɓi bakuncin sabon Kwamandan da aka turo na Rundunar Sojin Sama ta Najeriya,...

Matashi Ya Hallaka Mata Da Jaririnta Ɗan Wata 10 A Katsina

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wani matashi, Sahabi Rabi’u, mai shekara 35, wanda ake zargi da kashe wata mata da jaririnta ɗan...

‘Yansanda Sun Cafke Mai Gadi Da Abokinsa Kan Zargin Halaka Tsohuwar Mai Shari A Jihar Delta

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Delta ta tabbatar da kama mutum biyu da ake zargi da hannu a kisan gillar da aka yi wa tsohuwar...

Gwamna Radda Ya Haramta Rufe Lambar Ababen Hawa A Katsina

Gwamnatin Jihar Katsina ta fitar da sabon umarni na hana duk wani mai mota ko babur rufe lambar abin hawan sa, tare da bada...

‎KATSINA TRAGEDY: Police Arrest Suspect Over Muder Of Nursing Mother And Baby, Manhunt Underway

‎A shocking case of murder has unsettled residents of Sheme village in Faskari Local Government Area of Katsina State, after a 30-year-old nursing mother...

Most Popular

spot_img